Babban Bankin Lesotho

Babban Bankin Lesotho
Bayanai
Suna a hukumance
Banka e Kholo ea Lesotho
Iri babban banki
Ƙasa Lesotho
Mulki
Hedkwata Maseru
Tarihi
Ƙirƙira 1978
centralbank.org.ls

Babban Bankin Lesotho (Sotho) shi ne babban bankin Lesotho, a kudancin Afirka. Bankin yana cikin Maseru kuma gwamnansa na yanzu shine Dr. Emmanuel Letete (wanda zai fara aiki daga watan Yuni 2022). An kafa bankin a cikin shekarar 1978 a matsayin Hukumar Kula da Kuɗi ta Lesotho. [1]

  1. Weidner, Jan (2017). "The Organisation and Structure of Central Banks" (PDF). Katalog der Deutschen Nationalbibliothek .

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search